Kasuwar FDCA a Abuja

Shirin Kasuwa na wannan makon ya kai ziyara kasuwar FDCA a babban birnin tarayya Abuja.

Wakilin Muryar Amurka Nasiru Adamu Elhikaya ya zaga kasuwar ya kuma yi hira da wasu ‘yan kasuwa.

Ga cikakken shirin cikin sauti.

Your browser doesn’t support HTML5

Kasuwar FDCA a Abuja