VOA60 AFIRKA: Kwamitin Sulhun MDD Ya Goyi Bayan Kafa Rundunar Yaki da Tsageru Tare da Dakile Shigowa da Makamai a Yankin Sahel

Your browser doesn’t support HTML5

Kwamitin Sulhun MDD ya goyi bayan kafa rundunar yaki da tsageru tare da dakile shigowa da makamai, miyagun kwayoyi da safarar mutane don magance ta’addanci a yankin sahel