Accessibility links

VOA60 DUNIYA: Rundunar Sojin Rasha Ta Ce Watakila Ta Kashe Shugaban IS Abubakar Al Baghdadi


Russia: Rundunar Sojin Rasha ta ce watakila ta kashe Shugaban IS Abubakar Al Baghdadi a hare-haren sama da ta kai a Syria a watan Mayu amma Minista harkokin wajen Rasha Lavrov ya ce ba’a tabbatar da gaskiyar rahoton ba tukuna.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG