LAFIYA UWAR JIKI: An Samu Bullar Cutar Sankarau A Jihar Agadez Ta Jamhuriyar Nijar - Mayu 25, 2023

Hauwa Umar

Shirin lafiya uwar jiki na wannan makon wanda wakiliyar Muryar Amurka Hauwa Umar ta gabatar, yayi magana ne a kan cutar sankarau da aka samu bullarta a jihar Agadez da ke Jamhuriyar Nijar, inda hukumomin lafiya a jihar suka tabbatar da cewa akalla mutane fiye da 40 suka kamu da cutar yayin da mutum 6 suka rasa ransu sanadiyyar cutar.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: An Samu Bullar Cutar Sankarau Jihar Agadez ta Jamhuriyar Niger - Mayu 25, 2013