LAFIYA UWAR JIKI:Shirye -shirye Kafin Samun Juna Biyu- Kashi Na Daya-Fabrairu 18, 2021

Hauwa Umar

Tattaunawa akan shirin da ya kamata iyaye su yi kafin mace ta samu juna biyu, kama daga lafiyar jikinta da kuma irin sinadaren daya kamata ace tana dasu a jiki kafin samun ciki. Hira da Dr. Lawal Musa na asibitin Tahir Nizamiye, Abuja

Saurari cikakken bayanin likitan a shirin Lafiyar Uwar Jiki na Hauwa Umar:

Your browser doesn’t support HTML5

Shirye shiryen Samun Juna Biyu Kashi Na Daya-10:00"