LAFIYA UWAR JIKI: Tattaunawa Kan Cutar Apolo - 04 Afrilu 07, 2022

Hauwa Umar

Shirin ya tattauna kan yadda ake kamuwa da cutar ido ta Apolo da kuma matakan da za a dauka wajen magance matsalar.

Shirin lafiya uwar jiki na wannan mako yayi magana ne akan cutar Appolo tare da kwararren likitan ido Dr. Zailani Isa naAibitin Tarayya a Abuja.

Saurari cikakken shirrin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: Cutar Appolo - 04 Afrilu, 2022