LAFIYARMU: Ana Karin samun masu yin tiyatar gyara fata bisa ga cewar masu kula da lamura a nan Amurka, da wasu sauran rahotanni

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYARMU: Ana Karin samun masu yin tiyatar gyara fata bisa ga cewar masu kula da lamura a Amurka. Sun ce yayinda mutane da dama ke ganin junansu a zauren sadarwar internet sabili da matakan bada tazara, biyo bayan bullar cutar COVID19, suna neman hanyar inganta kamanninsu, da wasu sauran rahotanni.