LAFIYARMU: Hukumar Lafiya Ta Duniya Ta Ce Sama Da Mutane Biliyan 1 Sun Kamu Da Cututtukan Baki A Cikin Shekaru 30 Da Suka Gabata

Your browser doesn’t support HTML5

Hukumar WHO ta ce yanayin lafiyar hakora da dasashi na iya shafan lafiyar sauran harkokin mutun kamar cin abinci, numfashi, da kuma barci. Yawancin cututtukan baki ana iya kare kamuwa da su ta hanyar ilimi da kuma kula da hakora, a cewar kwararrun likitocin hakori