LAFIYARMU: Hukumar Lafiya ta Duniya ta ce tarukan jama'a da tafiye-tafiye na kara yaduwar COVID-19 a Nahiyar Afirka, da wasu sauran labarai

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYARMU: Hukumar Lafiya ta Duniya ta ce an fara samun karuwar masu kamuwa da cutar COVID-19 tun daga farkon watan Oktoba a kalla a kasashe 20 na Nahiyar Afirka sakamakon tarukan jama'a da kuma tafiye-tafiye, da wasu sauran labarai.