LAFIYARMU: Kwararru na fannin lafiya sun bada shawara akan kudurorin sabuwar shekara da basu tabbatuwa, da wasu sauran rahotanni

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYARMU: Kwararru na fannin lafiya sun bada shawara akan dalilan da yake sa sama da kashi hamsin cikin dari kudurorin da mutane suke dauka a kowacce sabuwar shekara basu tabbatuwa, musamman wadanda suka shafi kiwon lafiya, wasu sauran labarai.