LAFIYARMU: Kwararru Sun Ce Muna Bukatar Motsa Jiki A Rayuwarmu Ta Yanayin COVID-19

Your browser doesn’t support HTML5

Yayinda annobar Coronavirus take ci gaba da tasiri a ruyuwarmu ta yau da kullum, kwararru sun ce muna bukatar motsa jiki, da kuma wasu sauran rahotanni.