LAFIYARMU: Matsalar Tu’amalli Da Miyagun Ƙwayoyi Da Tasirin Hakan A Cikin Al'umma

Your browser doesn’t support HTML5

Wata cibiyar kula da wadanda suka yi fama da tu’amalli da miyagun kwayoyi a birnin Maputo tana taimaka wa wadanda suka daina shaye-shaye su ɗauki matakan farko na murmurewa daga matsalar.