LAFIYARMU: Yanayi Ko Sosawar Zuciya Da Masoya Wasanni Daban-Daban Ke Shiga Yayin Kallon Wasanni

Your browser doesn’t support HTML5

A wannan makon, shirin lafiyarmu zai yi nazari kan yanayi ko sosawar zuciya da masoya wasanni daban-daban ke shiga ko samu da kuma abinda zai haifar musu.