LAFIYARMU: : Yankin Kudu Da Hamadar Sahara Ne Ke Da Mafi Yawan Masu Fama Da Cutar Kansar Mahaifa A Duniya

Your browser doesn’t support HTML5

A cewar kungiyar dakile cutar kansa ta kasa da kasa, yankin kudu da hamadar sahara ne ke da mafi yawan masu fama da cutar kansar mahaifa a duniya.