LAS VEGAS: Wuri Mai Saukin Samun Bindiga

Your browser doesn’t support HTML5

Stephen Paddock ya hallaka mutane 58 tare da raunata mutane sama da 500 a Birnin Las Vegas Ranar Litinin. Yadda aka gano bindigogi da dama a dakinsa ya dasa ayar tambaya kan, "me yasa Amurka ta yarda da sayar da ire-iren makaman a kasarta?"