MANUNIYA: Batun Amfani Da Kudi Wajen Zaben Fidda Gwani Na Wasu Jam'iyyu A Najeriya - Yuni 02, 2022

Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne akan amfani da Kudi wajen zaben fidda gwani na wasu Jam'iyyu a Najeriya da kuma rikice-rikicen da ake fama da su game da zaben fidda gwani na Shugaban Kasa a Jam'iyyar APC da sauran batutuwa.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA