MANUNIYA: Batun'Yan-Takarar Da Kan Karbe Kujerun Wasu Bayan Sun Fadi Zaben Fidda Gwani Na Jam'iyyun Su - Yuni 17, 2022

Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan mako ya yi nazari ne akan 'yan-takarar da kan karbe kujerun wasu bayan sun fadi zaben fidda gwani na Jam'iyyun su, da matsayin wasu 'yan-kasa game da zaben 2023 sai matsayar Jam'iyyar APC gameda dan-takarar mataimakin shugaban Kasa.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA