VOA60 DUNIYA: Masu Binciken Sararin Samaniya A Japan Sun Kaddamar da Tauraron Dan’Adam Na Biyu

Your browser doesn’t support HTML5

JAPAN: Masu binciken sararin samaniya sun kaddamar da tauraron dan’adam na biyu domin inganta ayyukan na’urar GPS ko jagoran-zamani na kasar.