Mata Na Yaki Da Talauci Ta Hanyar Noman Tsiron Teku A Kenya

Your browser doesn’t support HTML5

Matan karkara a Kenya su na rungumar noman tsiron teku da ake kira seaweed a Turance da nufin yaki da talauci da kuma dogaro da kai.