MATASA A DUNIYAR GIZO - Hira Da Fitaccen Mawaki A Yanar Gizo Nazifi Shu'aibu Zuma - Satumba 06, 2021

Shamsiyya Hamza Ibrahim

Shirin na wannan makon ya karbi bakuncin wani mawaki Nazifi Shu’aibu wanda aka fi sani da Zuma daga arewacin Najeriya, wanda ya shahara a kafafen sada zumunta na yanar gizo.

A yi saurare lafiya:

Your browser doesn’t support HTML5

MATASA A DUNIYAR GIZO: Hira Da Fitaccen Mawaki A Yanar Gizo Nazifi Shu'aibu Zuma - 6'20"