MATASA A DUNIYAR GIZO: Batun Dalibin Da Aka Tsare Saboda Rubutun Da Ya Wallafa Ta Tuwita Inda Ya Caccaki A'isha Buhari - Disamba 04, 2022

Shamsiyya Hamza Ibrahim

Cikin labaran da suka fi daukar hankali a kafofin sada zumunta a makonnin da suka gabata akwai labarin wani dalibin jami'ar Dutse da ke jihar jigawa wanda aka zarge shi da caccakar uwar gidan shugaban kasar Najeriya A'isha Buhari a wani rubutu da ya wallafa ta kafar Tuwita, lamarin da ya kai har aka tsare shi a gidan yari.

Saurari shirin a sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

MATASA A DUNIYAR GIZO: Batun Dalibin Da Aka Tsare Don Rubutun Da Ya Wallafa Ta Twita Inda Ya Caccaki Aisha Buhari - Disamba 03, 2022