Matasa a Duniyar Gizo: Illolin yawan amfani da waya kan lafiyar matasa

Your browser doesn’t support HTML5

A shirin matasa a duniyar gizo na wannan makon mun yi hira da wata likita mai suna Hussaina Muhammad kan illolin yapan amfani da rayar salula kan lafiyar matasa.