MATASA A DUNIYAR GIZO: Wasu Daga Cikin Muhimman Batutuwan Da Suka Dau Hankali A Duniyar Gizo A Shekarar 2022 - Disamba 25, 2022

Shamsiyya Hamza Ibrahim

Shirin ya yi bitan karshe kan wasu daga cikin muhimman batutuwan da suka dau hankali a duniyar gizo a shekarar 2022, mussaman Sharudda da ka'idojin aiki da Gwamnatin Najeriya ta ce za ta dauka wajen tsabtace shafukan sada zumunta wadanda ake ganin za su don taimakawa wajen kare hakkin yan kasar sai kuma taron fasahar zamani a Najeriya na shekarar 2022 wanda ya mai da hankali kan fargar da matasa a game da yadda za su yi amfani da damammakin dake tattare da tattalin arzikin fasahar zamani domin cike gibin rashin ayyukan yi a kasar.

Saurari shirin a sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

MATASA A DUNIYAR GIZO EPISODE 97.mp3