MATASA A DUNIYAR GIZO: Yadda Manhaja Mai Suna IRS Zata Taimaka Wajen Aikin Samar Da Bayanai Da Suka Jibanci Tsaro - Disamba 11, 2022

Shamsiyya Hamza Ibrahim

Shirin na wannan makon ya yi waiwaya ne kan batun tsaro dake addabar kasashe da dama a fadin duniya, wanda ganin haka ya sa wani kamfani ya kaddamar da wata manhaja mai suna IRS wato incident reporting system da za ta maida hankali wajen aikin samar da bayanai da suka jibanci tsaro kuma ake ganin zai taimaka wajen rage labaran karya da ake wallafawa a kafofin yanar gizo.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

MATASA A DUNIYAR GIZO: Yadda Manhaja Mai Suna IRS Zai Taimaka Wajen Aikin Samar Da Bayanai Da Suka Jibanci Tsaro - Disamba 11, 2022