Matsalar Wutar Lantarki A Nijar

  • Ibrahim Garba

U.S. Republican presidential nominee Senator John McCain (R-AZ) speaks at a campaign rally in Defiance, Ohio October 30, 2008.

Yayin da ake shiga lokacin tsananin zafi a Janhuriyar, ana kuma fama da karancin wutar lantarki

A Janhuriyar Nijar ‘yan kasar sun shiga halin damuwa a sakamakon daukewar wutar lantarki ba kakautawa, duk kuwa da alwashin gyarar da kamfanin wutar lantarki NIGELEC ke sha a kowace shekara a daidai wannan lokacin, kamar dai yadda wakilinmu a birnin Yamai Sule Mummuni Barma ya aiko ma na.

Lamarin, in ji Barma, na faruwa ne yayin da ake fuskantar matsanancin zafi, al’amarin da ke dake barazana ga lafiyar jama’a, musamman wadanda suka manyanta.

Tuni dai jama’a su ka fara bayyana damuwarsu. Ga dai wakilinmu Sule Barma da cikakken rahoton:

Your browser doesn’t support HTML5

Matsalar Wutar Lantarki A Nijar - 3':13''