Mutane 6 Suka Rasa Ransu A Harin Da Mayakan Boko Haram Suka Kai Garin Damboa A Jihar Borno

Your browser doesn’t support HTML5

Mazauanan garin Damboa na ci gaba da tserewa neman mafaka a garurruwa makwabta sakamakon harin da wasu mahara da ake zargin mambobin kungiyar Boko Haram ne suka kai a garin da maraicen ranar Alhamis