Nakasassun Jahar Kano Sun Bayyana Fushin Su da Bacin Ran Su

Nakasassun Kano sun yi zanga-zangar kin yarda da dokar hana bara

Nakasassun jahar kano sun yi zanga-zanga
Nakasassu a jahar Kano sun yi zanga-zangar lumana domin nuna adawar su da matakin da Majalisar Dokokin jahar ta dauka na amincewa da dokar haramta barace-barace wadda yanzu haka rattabawar hannun gwamna Rabiu Musa Kwankwaso kawai ta ke jira ta fara aiki gadan-gadan. Ga rahoton da wakilin Sashen Hausa Mahmud Ibrahim Kwari ya aiko dga Kano:

Your browser doesn’t support HTML5

Zanga-zangar nakasassu a Kano - 3:09