Nau'o'in Cutar Ebola

Wasu hanyoyi da za'a iya gane cutar Ebola.

Cutar Ebola ta kar kasu kashi da ban da ban.

Dr. Aliyu Moh’d Mai-goro na Asibitin Mal. Aminu Kano yayi magana da wakiliyar Dandalin VOA, Baraka Bashir akan tarihin asalin cutar Ebola. Ya kuma yi bayanin karkasuwar cutar gida hudu.