VOA60 AFIRKA: Vatican Paparoma Francis Na Ziyara A Afrika, Nuwamba 25, 2015

Your browser doesn’t support HTML5

Vatican Paparoma Francis na ziyara a Afrika, inda ake sa ran zai karfafa dangantakar da ke tsakanin Musulmai da kirista.