NOMA TUSHEN ARZIKI: An Fara Feshin Maganin Kashe Tsuntsayen Jan-Baki Da Ke Lalata Amfanin Gona A Bauchi - Afrilu 16, 2024

Mohammed H Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan mako, ya duba batun tsuntsayen Jan-Baki da ke lalata amfanin gona a jihar Bauchi da ke arewa maso gabashin Najeriya.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: An Fara Feshin Maganin Kashe Tsuntsayen Jan-Baki Da Ke Lalata Amfanin Gona A Bauchi.mp3