NOMA TUSHEN ARZIKI: Ci Gaba Da Tattaunawa A Kan Matsalolin Da Manoma Ke Fuskanta A Ghana, Kashi Na Daya, Mayu 03, 2022

Mohammed Baballe 2

A cikin shirin noma tushen arziki na wannan makon, za ku ji ci gaban tattaunawa da shugaban kungiyar manoman Ghana a kan karin haske na irin matsalolin da manoma ke fuskata a kasar.

Your browser doesn’t support HTML5

TATTAUNAWA DA SHUGABAN MANOMAN GHANA A CIKIN SHIRIN NOMA TUSHEN ARZIKI