NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Malam Ado Sani Kan Ambaliyar Ruwan Sama Da Matakan Da Manoma Za Su Dauka, Kashi Na Daya, Yuli 26, 2022

Mohammed Baballe

Shirin noma tushen arziki na wannan makon ya tattauna da Malam Ado Sani, kwararre a harkar ruwa da noma, kan abin da ke haddasa ambaliyar ruwan sama da matakan da manoma ya kamata su dauka.

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Malam Ado Sani Kan Abind Ke Haddasa Ambaliyar Ruwan Sama da Matakan Da Manoma Za Su Dauka PT1