NOMA TUSHEN ARZIKI: Irin Illolin Takin Zamani Da Magungunan Kwari Da Manoma Ke Fuskanta a Nijar - Kashi Na Biyu - Maris 14, 2023

Mohammed Baballe

Shirin wannan makon zai kawo muku kashi na biyu na tattauna da Shugaban Ma’aikatar da ke Kula da Noma a jihar Agadas da ke Jamhuriyyar Nijar, Mahaman Ma'azu Umaru Sanda, kan irin illolin da takin zamani da magungunan kwari ke yi.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Irin Illolin Takin Zamani Da Magungunan Kwari Da Manoma Ke Fuskanta a Nijar PT2.mp3