NOMA TUSHEN ARZIKI: Kalubalen Da Manoman Alkama Su Ke Fuskanta a Najeriya - Kashi na Biyu, Janairu 12, 2021

Mohammed Baballe

Kamar yadda watakila wasu daga cikin masu sauraron mu suka ji a makon da ya gaba, muna tattauna da Shugaban kungiyar manoman alkama a Najeriya, Alhaji Salim Sale Muhammad, inda ya fara bayanin irin kalubalen da masu noman alkama su ke fuskanta a Najeriya, duk kuwa da shirin da gwamnatin tarayyar kasar ta kaddamar na tallafawa manoman.

A cikin shirin namu na wannan makon, wakilinmu a Kano, Mahmud Ibrahim Kwari, ya fara da tambayar sa kamar haka...

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Kalubalen Da Manoman Alkama Su Ke Fuskanta a Najeriya - 6'50