NOMA TUSHEN ARZIKI: Karin Bayani Kan Shirin Da Aka Kaddamar Na Tallafawa Manoman Tumatir a Najeriya, Kashi na Uku, Nuwamba 17, 2020

Mohammed Baballe

Kamar yadda watakila wasu daga cikin masu sauraron mu suka ji a makon da ya gabata, muna tattaunawa da Manajan Darekta na kamfanin tumatir na Dangote da ke Kadawa a jihar Kano, Abdulkarim Kaita, inda ya fara yi mana karin bayani kan shirin da suka kaddamar na bawa manoman tumatir bashi.

A cikin shirin namu na wannan makon, wakilinmu a Kano, Mahmud Ibrahim Kwari, ya tambaye shi ko me yasa har yanzu batun hana shigo da tumatir yaki ci yaki cin yewa duk da irin kokarin da suke yi…...

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Karin Bayani Kan Shirin Da Aka Kaddamar Na Tallafawa Manoman Tumatir a Najeriya - 6'45