NOMA TUSHEN ARZIKI: Masu Hada-Hadar Dabbobi Sun Koka Kan Rufe Iyakokin Najeriya Da Nijar, Kashi Na Daya - Satumba 12, 2023

Mohammed Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, ya tattauna da wasu masu hada hadar dabbobi a tsakanin Najeriya da Nijar, inda suka koka kan rufe iyakokin kasashen biyu sakamakon matakin da kungiyar ECOWAS ta dauka na kakaba wa sojojin da suka yi juyin mulki a Nijar.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Masu Hada-Hadar Dabbobi Sun Koka Kan Rufe Iyakokin Najeriya Da Nijar .mp3