NOMA TUSHEN ARZIKI: Matsalolin Da Ke Barazna Ga Ayyukan Noma A Nijar - Kashi Na Daya, Janairu 06, 2022

Mohammed Baballe

A cikin noma tushen arziki na wannan makon, wakiliyarmu Tamar Abari ta tattauna mana da shugaban kungiyar manoman jihar Damagaram da ke Jamhuriyar Nijar kan irin matsalolin da ke barazana ga ayyukan noma a kasar.

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Matsalolin Da Ke Barazna Ga Ayyukan Noma A Nijar - PT1