NOMA TUSHEN ARZIKI: Najeriya Da Ghana Sun Kulla Yarjejeniyar Samar Da Kayan Abinci - Oktoba 03, 2023

Mohammed Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon ya duba yarjejeniyar da aka kulla tsakanin Najeriya da Ghana domin bunkasa samar da kayan abinci a kasashen.

Saurari sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Najeriya Da Ghana Sun Kulla Yarjejeniyar Samar Da Kayan Abinci 7'15.mp3