NOMA TUSHEN ARZIKI: Rawar Da Manyan Kamfanoni Suke Takawa Na Samar Da Abinci A Duniya - Kashi Na Daya - Maris 16, 2021

Mohammed Baballe

A cikin shirin mu na wannan makon, za mu tattauna ne kan ko wace irin rawa manyan kamfanoni abinci na duniya, za su iya taka wajan magance matsalar rashin wadatar abincin, a irin kasashe da ke samun matsalolin ambaliyar ruwa da sauran su.

Zamu tattauna da Farfesa Mohammed Faguji Ishiyaku, Babban darekta na cibiyar binciken harkokin noma ta Samaru da ke Zaria da kuma Dr. Shu’aibu Madugu, darekta a majalisar bincike harkokin noma ta Najeriya wato ARCN da ke Abuja.

Wakiliyar mu Medina Dauda ta tambayi, Dr. Shu’aibu Madugu, ko wace irin rawa manyan kamfanoni abinci na duniya ke takawa wajan samar da abinci.

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Rawar Da Manyan Kamfanoni Suke Takawa Na Samar Da Abinci A Duniya - 6'30