NOMA TUSHEN ARZIKI: Tinubu Ya Ce Zai Ci gaba Da Samarwa Manoma Tallafi Da Dabarun Inganta Noma, Kashi Na Bakwai - Agusta 08, 2023

Mohammed Baballe

Shirin na wannan makon, zai kawo muku kashi na bakwai kuma na karshe na ci gaba da tattaunawa da shugabannin kungiyoyin manoma mata da maza a Najeriya wanda suka koka cewa tsohuwar gwamnatin Buhari ta ba da umarnin a basu tallafi domin su yi noma har su ciyar da kasa sannan a sayar wa wasu kasashen duniya, amma tallafin bai kai gare su ba.

Shugabannin sun bayyana irin matakan da suke dauka wajen taimakawa 'yan kungiyarsu.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Tinubu Ya Ce Zai Ci gaba Da Samarwa Manoma Tallafi Da Dabarun Inganta Noma 7'05.mp3