NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Aka Gudanar Da Taron Farfado Da Noma Da Sarrafa Roba A Najeriya, Nuwamba 9, 2021

Mohammed Baballe

A cikin shirin noma tushen arziki na wannan makon, wakiliyarmu a Abuja Shamsiyya Hamza Ibrahim, ta tattauna mana da Sakataran Hadaddiyar Kungiyar Manoma Da Masu Sarrafa Roba a Najeriya, Dr. Bello Nuhu Dogondaji, kan taron da suka gudanar na farfado da noma da sarrafa roba a Najeriya.

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Aka Gudanar Da Taron Farfado Da Noma Da Sarrafa Roba A Najeriya