NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Sabbin Dokokin Noma Za Su Taimakawa Manoman Najeriya, Kashi Na Shida, Nuwamba 02, 2021

Mohammed Baballe

A cikin shirin noma tushen arziki na wannan makon, za mu kawo mu ku ci gaban tattauna wa da kwararru kan sabbin dokokin noma da Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya rattaba wa hannu a 'yan makonnin da su ka gabata.

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Sabbin Dokokin Noma Za Su Taimakawa Manoman Najeriya -PT6