NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Tsadar Man Fetur Ke Barazana Ga Manoman Najeriya, Kashi Na Biyu - Satumba 05, 2023

Mohammed Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, zai kawo muku kashi na biyu na tattauna wa da daya daga cikin shugabannin manoma a jihar Jigawa, inda ya bayyana irin matsalolin da ke damun su, kama daga tsadar man fetur da na rayuwa da kuma satar kayan amfanin gona.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Tsadar Man Fetur Ke Barazana Ga Manoman Najeriya 6'10.mp3