Ra’ayoyin Wasu Da Ke Murna Idan Kungiyoyin Da Suke Goyon Baya Suka Sami Nasara Ko Kuma Rashin Nasara

Your browser doesn’t support HTML5

Ta yaya mutane ke murna idan kungiyoyin da suke goyon baya suka sami nasarar ko kuma rashin nasara, kuma shin hakan zai iya shafar lafiyarsu da jin daɗinsu? Ga ra’ayoyin wasu a Kano.