Ra’ayoyin Wasu Mutane A Kano Game Da Shiga Matsananciyar Damuwa Bayan Haihuwa

Your browser doesn’t support HTML5

Menene ra'ayinku a game da shiga matsananciyar damuwa bayan haihuwa kuma me kuke ganin iyali ko al'umma za su iya yi don taimakawa macen da bayan ta haihu ta ji damuwa ko kuma ta shiga damuwa na makwanni?