Ranar Tunawa da Sojoji 'Yan Mazan Jiya

Shugaban Amurka Barak Obama ya sanya furanni a kan kabarin wani soja.
 

Sojojin da suka yi yaki a Vietnam na cikin wadanda suka halarci taron na tunawa da sojin 'yan mazan jiya.
 

Ranar tunawa da sojoji 'yan mazan jiya.

Ranar tunawa da sojoji 'yan mazan jiya.
 

An dasa dubban Tutocin Amurka da na Burtaniyya don tunawa da sojoji 'yan mazan jiya.
 

Ranar Litinin 30 ga watan Mayu ne ranar tunawa da sojoji 'Yan Mazan jiya, wadanda suka rasa rayukansu wajen yiwa Amurka yaki.