Saukar Shugaba Buhari A Birnin Sakkwato Don Ta'aziyyar Shagari

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaba Buhari na gaisawa da jami'an gwamnatin jihar Sakkwato da 'yan siyasa, bayan saukar shi jirgin sama daga Abuja, don gabatar da ta'aziyya ga iyalan margayi tsohon shugaban Najeriya Alh. Shehu Usman Aliyu Shagari.