Sepp Blatter Yau da Gobe, Yuni 3, 2015

Shugaban FIFA Sepp Blatter tare da dalibai a kusa da birnin Harare, babban birnin Zimbabwe a Shekara ta 2011. 

Mabushin VUVUZELA a gasar Kwallon Kafa na Duniya, Afirka ta Kudu. 2010. 

Hukumar FIFA ita ce hukumar kwallon kafa dake shirya gasar Kwallon Kafa na Duniya kowace shekara hudu-hudu. 

Displaced Iraqi children stand in line to receive food rations in Mosul's western Tal al-Rumman neighborhood, during an offensive to retake the western parts of the city from the jihadists.

Shuganan Fifa Sepp Blatter da Jami'in Kwallon Kafar Yemen. 2013

Shugaban FIFA Sepp Blatter tar da Bill Clinton a taron bada kyautar "Bambi" na wata gidauniyar Clinton.  Dec. 1, 2005.

Shugaban FIFA Sepp Blatter yana jefawa 'yan jarida kwallo bayan kammala ganawa da su a kasar Jamus. Dec. 7, 2005

Shugaban FIFA Sepp Blatter a lokacin da Afirka ta Kudu ta ci gasar Kwallon Kafa na Duniya na 2010. 

Shugaban FIFA Sepp Blatter a Jamus da dalibai. Yuli 2006.

Mashahurin dan kwallon Brazil Pele tare da Sepp Blatter, Shugaban Fifa. 

Sepp Blatter a Morocco.

Sepp Blatter

FIFA president Sepp Blatter, a hagu a Afirka ta Kudu a binciken ayyukan gine-ginen filayen kwallo a Afirka ta Kudu domin gasar 2010.

Shugaban Fifia Joseph Sepp Blatter.

A wannan hoto da aka dauka ran 13 ga watan Yuli 2014, Shugabar Brazil Dilma Rouseff ce tare da Shugaban Fifa Sepp Blatter daga hagu, shi yana tsakiya, sannan Shugaban Rasha Vladimir Pitin sun shirya wa hasken hoto a lokacin taron mikawa Rasha a hukumance takardar amincewa da ita a matsayin mai masaukin karbar bakin Gasar Cin Kwallon Kafa na Duniya a Shekara ta 2018. AP

Wadannan hatouna na nuna kadan daga cikin rayuwar mashahurin shugaba a fannin kwallon kafa na duniya Sepp Blatter.