Shirye-shirye Shirin Kasuwa: Birnin Tarayya Abuja An Sabunta Da Karfe 10:30 Oktoba 11, 2020 Yayin da ake hadahadar sayen kayen masarufi a wata kasuwa a Kano (Baraka Bashir) Dubi ra’ayoyi Shirin Kasuwa na wannan makon ya zagaya wata kasuwa a birnin tarayya Abuja don jin halin da suke ciki, musamman a wannan lokacin na annobar coronavirus. WASHINGTON, D.C. — Saurari cikakken shirin daga Umar Faruq Musa. Your browser doesn’t support HTML5 Shirin Kasuwa: Birnin Tarayya Abuja