SHIRIN MATASA A DUNIYAR GIZO: Yadda Matasa Za Su Yi Amfani Da Fasahar Zamani Domin Cike Gibin Rashin Ayyukan Yi - Nuwamba 6, 2022

Shamsiyya Hamza Ibrahim

Cigaban Taron fasahar zamani a Najeriya na shekarar 2022 wanda ya mai da hankali kan fargar da matasa a game da yadda za su yi amfani da damammakin dake tattare da tattalin arzikin fasahar zamani domin cike gibin rashin ayyukan yi a kasar.

Saurare shirin a sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

SHIRIN MATASA A DUNIYAR GIZO: Yadda Matasa Za Su Yi Amfani Da Fasahar Zamani Domin Cike Gibin Rashin Ayyukan Yi - Nuwamba 6, 2022